Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 20:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce musu, “Lalle kwa sha ƙoƙona, amma zama a damana da haguna, ba nawa ba ne da zan bayar, ai, na waɗanda Ubana ya riga ya shirya wa ne.”

Karanta cikakken babi Mat 20

gani Mat 20:23 a cikin mahallin