Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 19:29-30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

29. Kowa ya bar gidaje, ko 'yan'uwa mata, ko 'yan'uwa maza, ko uwa, ko uba, ko 'ya'ya, ko gonaki, saboda sunana, zai sami ninkinsu ɗari, ya kuma gāji rai madawwami.

30. Da yawa na farko za su koma na ƙarshe, na ƙarshe kuma za su zama na farko.”

Karanta cikakken babi Mat 19