Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 19:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya ce musu, “Hakika, ina gaya muku, a sabon zamani, sa'ad da Ɗan Mutum ya zauna a maɗaukakin kursiyinsa, ku da kuka bi ni, ku ne kuma za ku zauna a kursiyi goma sha biyu, kuna hukunta kabilan nan goma sha biyu na Isra'ila.

Karanta cikakken babi Mat 19

gani Mat 19:28 a cikin mahallin