Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 16:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Yesu ya juya ya ce wa Bitrus, “Ka yi nesa da ni, ya Shaiɗan! Tarko kake a gare ni. Ba ka tattalin al'amuran Allah, sai dai na mutane.”

Karanta cikakken babi Mat 16

gani Mat 16:23 a cikin mahallin