Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 16:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Bitrus ya ja shi waje ɗaya, ya fara tsawata masa, ya ce, “Allah ya sawwaƙe, ya Ubangiji! Wannan har abada ba zai same ka ba!”

Karanta cikakken babi Mat 16

gani Mat 16:22 a cikin mahallin