Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 14:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nan da nan Yesu ya miƙa hannu ya kamo shi, ya ce masa, “Ya kai mai ƙarancin bangaskiya, don me ka yi shakka?”

Karanta cikakken babi Mat 14

gani Mat 14:31 a cikin mahallin