Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 14:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma da ya ga iska ta yi ƙarfi sai ya ji tsoro. Da ya fara nutsewa sai ya yi kururuwa, ya ce, “Ya Ubangiji, ka cece ni!”

Karanta cikakken babi Mat 14

gani Mat 14:30 a cikin mahallin