Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 12:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan sai ya ce, ‘Zan koma gidana da na fito.’ Sa'ad da kuwa ya koma, ya tarar da gidan ba kowa a ciki, shararre, Æ™awatacce.

Karanta cikakken babi Mat 12

gani Mat 12:44 a cikin mahallin