Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 9:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan aljanin nan ya yi ihu, sai ya buge shi da gaske, jikinsa na rawa, ya rabu da shi. Yaron kuma ya zama kamar matacce, har ma yawancin mutane suka ce, “Ai, ya mutu!”

Karanta cikakken babi Mar 9

gani Mar 9:26 a cikin mahallin