Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 9:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yesu ya ga taro na ɗungumowa a guje, sai ya tsawata wa baƙin aljanin ya ce masa, “Kai, beben aljan, na umarce ka ka rabu da shi, kada kuma ka ƙara hawansa.”

Karanta cikakken babi Mar 9

gani Mar 9:25 a cikin mahallin