Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 6:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ya amsa musu ya ce, “Ku ku ba su abinci mana.” Sai suka ce masa, “Wato mu je mu sayo gurasa ta dinari metan, mu ba su su ci?”

Karanta cikakken babi Mar 6

gani Mar 6:37 a cikin mahallin