Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 4:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗansu kuma suka faɗa a wuri mai duwatsu inda ba ƙasa da yawa. Nan da nan kuwa suka tsiro saboda rashin zurfin ƙasa.

Karanta cikakken babi Mar 4

gani Mar 4:5 a cikin mahallin