Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 4:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma fara koyarwa a bakin teku ke nan, sai babban taro ya haɗu a wurinsa, har ya kai shi ga shiga jirgi a tekun, ya kuwa zauna a ciki. Duk taron kuwa na kan tudu a bakin tekun.

Karanta cikakken babi Mar 4

gani Mar 4:1 a cikin mahallin