Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 2:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

to, da malaman Attaura na Farisiyawa suka ga yana cin abinci tare da masu zunubi da masu karɓar haraji, suka ce wa almajiransa, “Don me yake ci yake sha tare da masu karɓar haraji da masu zunubi?”

Karanta cikakken babi Mar 2

gani Mar 2:16 a cikin mahallin