Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 14:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai almajiran suka tashi, suka shiga gari, suka kuwa tarar kamar yadda ya faɗa musu, suka shirya Idin Ƙetarewa.

Karanta cikakken babi Mar 14

gani Mar 14:16 a cikin mahallin