Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 13:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da suka kai ku gaban shari'a suka miƙa ku, kada ku damu kan abin da za ku faɗa. Amma duk abin da aka yi muku baiwa da shi a lokacin nan, shi za ku faɗa, domin ba ku ne kuke magana ba, Ruhu Mai Tsarki ne.

Karanta cikakken babi Mar 13

gani Mar 13:11 a cikin mahallin