Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 9:59 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ce wa wani, “Bi ni.” Sai ya ce, “Ya Ubangiji, ka bar ni tukuna in je in binne tsohona.”

Karanta cikakken babi Luk 9

gani Luk 9:59 a cikin mahallin