Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 9:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi, aljani yakan hau shi, yakan yi ihu ba zato ba tsammani. Aljanin yakan buge shi, jikinsa yana rawa, har bakinsa yana kumfa. Ba ya barinsa sai ya kukkuje shi ƙwarai.

Karanta cikakken babi Luk 9

gani Luk 9:39 a cikin mahallin