Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 9:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ga wani daga cikin taron ya yi kira, ya ce, “Malam, ina roƙonka ka dubi ɗana da idon rahama, shi ne ke nan gare ni.

Karanta cikakken babi Luk 9

gani Luk 9:38 a cikin mahallin