Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 9:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen nan na rabuwa da shi ke nan, sai Bitrus ya ce wa Yesu, “Maigida, ya kyautu da muke nan wurin. Mu kafa bukkoki uku, ɗaya taka, ɗaya ta Musa, ɗaya kuma ta Iliya.” Bai ma san abin da yake faɗa ba.

Karanta cikakken babi Luk 9

gani Luk 9:33 a cikin mahallin