Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 9:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma Bitrus da waɗanda suke tare da shi, barci ya cika musu ido, amma da suka farka suka ga ɗaukakarsa, da kuma mutum biyun nan tsaye tare da shi.

Karanta cikakken babi Luk 9

gani Luk 9:32 a cikin mahallin