Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 9:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ce musu, “Kada ku ɗauki wani guzuri a tafiyarku, ko sanda, ko burgami, ko gurasa, ko kuɗi. Kada kuma ku ɗauki taguwa biyu.

Karanta cikakken babi Luk 9

gani Luk 9:3 a cikin mahallin