Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 8:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai jama'a suka firfito su ga abin da ya auku. Suka zo wurin Yesu, suka tarar da mutumin da aljannun suka rabu da shi, zaune gaban Yesu, saye da tufa, yana cikin hankalinsa. Sai suka tsorata.

Karanta cikakken babi Luk 8

gani Luk 8:35 a cikin mahallin