Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 8:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ganin Yesu sai ya ƙwala ihu, ya faɗi a gabansa, ya ɗaga murya ya ce, “Ina ruwanka da ni, ya Yesu Ɗan Allah Maɗaukaki? Ina roƙonka, kada ka yi mini azaba.”

Karanta cikakken babi Luk 8

gani Luk 8:28 a cikin mahallin