Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 8:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da saukarsa a gaci sai wani mai aljannu ya fito daga cikin gari ya tarye shi. Ya daɗe bai sa tufa ba, ba ya zama a gida kuwa, sai a makabarta.

Karanta cikakken babi Luk 8

gani Luk 8:27 a cikin mahallin