Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 8:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka je suka tashe shi, suka ce, “Maigida, Maigida, mun hallaka!” Ya farka, ya tsawata wa iskar da kuma haukan ruwa. Sai suka kwanta, wurin ya yi tsit.

Karanta cikakken babi Luk 8

gani Luk 8:24 a cikin mahallin