Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 8:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna cikin tafiya sai barci ya kwashe shi. Hadiri mai iska ya taso a tekun, jirginsu ya tasar wa cika da ruwa, har suna cikin hatsari.

Karanta cikakken babi Luk 8

gani Luk 8:23 a cikin mahallin