Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 8:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba abin da yake a ɓoye da ba za a bayyana ba. Ba kuma asirin da ba zai tonu ya zama bayyananne ba.

Karanta cikakken babi Luk 8

gani Luk 8:17 a cikin mahallin