Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 7:47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka ina gaya maka, zunubanta masu yawan nan duk an gafarta mata, domin ta yi ƙauna mai yawa. Wanda aka gafarta wa kaɗan kuwa, ƙauna kaɗan yake yi.”

Karanta cikakken babi Luk 7

gani Luk 7:47 a cikin mahallin