Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 7:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka isa wurin Yesu sai suka roƙe shi ƙwarai suka ce, “Ai, ya cancanci a yi masa haka,

Karanta cikakken babi Luk 7

gani Luk 7:4 a cikin mahallin