Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 7:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da mutanen nan suka isa wurinsa, suka ce, “Yahaya Maibaftisma ne ya aiko mu gare ka, yana tambaya, ‘Kai ne mai zuwan nan, ko kuwa mu sa ido ga wani?’ ”

Karanta cikakken babi Luk 7

gani Luk 7:20 a cikin mahallin