Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 7:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kusaci ƙofar garin ke nan, sai ga wani mamaci ana ɗauke da shi, shi kaɗai ne wajen uwa tasa, mijinta kuwa ya mutu. Mutanen gari da yawa sun rako ta.

Karanta cikakken babi Luk 7

gani Luk 7:12 a cikin mahallin