Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 6:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin kowane itace da irin 'ya'yansa ake saninsa. Ai, ba a ɗiban ɓaure a jikin ƙaya, ko kuwa inabi a jikin sarƙaƙƙiya.

Karanta cikakken babi Luk 6

gani Luk 6:44 a cikin mahallin