Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 5:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya gama magana, ya ce wa Bitrus, “Zakuɗa da jirgin zuwa wuri mai zurfi, ku saki tarunanku, ku janyo kifi.”

Karanta cikakken babi Luk 5

gani Luk 5:4 a cikin mahallin