Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 5:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya shiga ɗaya jirgin, wanda yake na Bitrus, ya roƙe shi ya ɗan zakuɗa da jirgin daga bakin gaci. Sai ya zauna ya yi ta koya wa taro masu yawa daga jirgin.

Karanta cikakken babi Luk 5

gani Luk 5:3 a cikin mahallin