Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 4:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da gari ya waye ya fita, ya tafi wani wurin inda ba kowa. Sai taro masu yawa suka yi ta nemansa, suka je wurinsa. Sonsu ne su tsaishe shi, don kada ya tashi daga gare su,

Karanta cikakken babi Luk 4

gani Luk 4:42 a cikin mahallin