Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 4:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aljannu kuma suka fita daga mutane da yawa, suna ihu suna cewa, “Kai Ɗan Allah ne!” Amma ya tsawata musu, ya hana su magana, don sun sani shi ne Almasihu.

Karanta cikakken babi Luk 4

gani Luk 4:41 a cikin mahallin