Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 4:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A daidai fāɗuwar rana, duk waɗanda suke da marasa lafiya, masu cuta iri iri, suka kakkawo su wurinsa. Sai ya ɗaɗɗora wa kowannensu hannu, ya warkar da su.

Karanta cikakken babi Luk 4

gani Luk 4:40 a cikin mahallin