Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 4:30-32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

30. Amma ya ratsa ta tsakiyarsu, ya yi tafiyarsa.

31. Sai ya tafi Kafarnahum, wani gari a ƙasar Galili, yana koya musu ran Asabar.

32. Suka yi mamakin koyarwarsa domin magana tasa da hakikancewa take.

Karanta cikakken babi Luk 4