Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 4:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka tashi suka fitar da shi bayan gari, har suka kai shi goshin dutsen da aka gina garinsu a kai, don su jefa shi ƙasa.

Karanta cikakken babi Luk 4

gani Luk 4:29 a cikin mahallin