Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 19:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Zakka ya miƙe, ya ce wa Ubangiji, “Ya Ubangiji, ka ga, rabin mallakata zan ba gajiyayyu. Kowa na zalunta kuwa, zan mayar masa da ninki huɗu.”

Karanta cikakken babi Luk 19

gani Luk 19:8 a cikin mahallin