Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 18:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai waɗanda suke gaba suka kwaɓe shi ya yi shiru. Amma ƙara ɗaga murya yake yi ƙwarai da gaske, yana cewa, “Ya Ɗan Dawuda, ka ji tausayina!”

Karanta cikakken babi Luk 18

gani Luk 18:39 a cikin mahallin