Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 11:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya ce, “Ku kuma kaitonku, masanan Attaura! Don kuna jibga wa mutane kaya masu wuyar ɗauka, ku da kanku ko ɗan yatsa ba kwa sawa ku tallafa musu!

Karanta cikakken babi Luk 11

gani Luk 11:46 a cikin mahallin