Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 11:14-16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

14. Wata rana Yesu yana fitar da beben aljan. Da aljanin ya fita, sai beben ya yi magana, taron kuwa suka yi mamaki.

15. Amma waÉ—ansunsu suka ce, “Ai, da ikon Ba'alzabul sarkin aljannu yake fitar da aljannu.”

16. WaÉ—ansu kuwa, don su gwada shi, suka nema ya nuna musu wata alama daga Sama.

Karanta cikakken babi Luk 11