Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 11:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wata rana Yesu yana fitar da beben aljan. Da aljanin ya fita, sai beben ya yi magana, taron kuwa suka yi mamaki.

Karanta cikakken babi Luk 11

gani Luk 11:14 a cikin mahallin