Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Kol 1:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dai fa ku nace wa bangaskiya, zaunannu, kafaffu, ba tare da wata ƙaura daga begen nan na bishara wadda kuka ji ba, wadda aka yi wa dukkan talikan da suke a duniya, wadda kuma ni Bulus na zama mai hidimarta.

Karanta cikakken babi Kol 1

gani Kol 1:23 a cikin mahallin