Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Kol 1:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma a yanzu ya sulhunta ku ta hanyar jikinsa na mutuntaka, wato, ta wurin mutuwarsa, domin ya miƙa ku tsarkakakku, marasa aibu, marasa abin zargi kuma a gabansa.

Karanta cikakken babi Kol 1

gani Kol 1:22 a cikin mahallin