Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Gal 5:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na dai amince da ku a cikin Ubangiji, ba za ku bi wani ra'ayi dabam da nawa ba. Wannan da yake ta da hankalinku kuwa zai sha hukunci, ko shi wane ne.

Karanta cikakken babi Gal 5

gani Gal 5:10 a cikin mahallin