Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Gal 5:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma 'yan'uwa, in da har yanzu wa'azin yin kaciya nake yi, to, don me har yanzu ake tsananta mini? In da haka ne, ashe, an kawar da hamayyar da gicciyen Almasihu yake sawa ke nan!

Karanta cikakken babi Gal 5

gani Gal 5:11 a cikin mahallin