Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Gal 3:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An yi wannan kuwa domin albarkar nan da aka yi wa Ibrahim ta saukar wa al'ummai ta wurin Almasihu Yesu, mu kuma ta hanyar bangaskiya mu sami Ruhun nan da aka yi alkawari.

Karanta cikakken babi Gal 3

gani Gal 3:14 a cikin mahallin